menu-iconlogo
huatong
huatong
লিরিক্স
রেকর্ডিং
Zuma on the beat

Bash Ne Pha

Bash Ne Pha

Bash Ne Pha

Mai bata sana'a

Masu bata sana'a

Kullum ina sanarwa

Kira mutane su shaide ni

Yanzu a kan sana'a ta nakeso ku nemi ni

Wanda bazai bani karuwa ba kar ya nemai ni

Kudi da mutunci nake nema kar ku dame ni

Dan na iya

In na iya

Ina uhm bana uhm uhm

In dai kasan zan samu

A cikin ka zo customer

Mai sake kudi baka damke hannun ka

Zo customer

Sai yar gaye mai gyara jikinta

Zo customer

Babbar yarinya mune a bikinta

Zo customer

Customer

Customer

Zo customer

Customer

Customer

Zo customer

Allah kauro

Kafin su raina ni

Allah kauro

Ina son laya kudi

Allah kauro kasuwa

Kauro kasuwa

Allah kauro kasuwa

Allah kawo kasuwa

Bash Neh Pha

Dan hasada yasan na iya aiki kan waka shi yana mata doki

Ko a biki ma ina shan liki a makaranta ina cin marki

Mai san rawa ki share gidanki

Rawa da kalamai sai na cika tanki

Maganar kudi zan shiga banki

Kar ki damu dasu cin gumin ki

Toh dan saurayi na son mulki

Tashi ka nema kudin gina daki

Ni Allah girmama kayi wanki

Ai inda kasan zan samu a jikinka

Zo customer

Mai sake kudi baka damke hannun ka

Zo customer

Sai yargaye mai gyara jikinta

Zo customer

Babbar yarinya mune a bikinta

Zo customer

Customer

Customer

Zo customer

Customer

Customer

Zo customer

Allah kauro

Kafin su raina ni

Allah kauro

Ina son laya kudi

Allah kauro kasuwa

Kauro kasuwa

Allah kauro kasuwa

Allah kawo kasuwa

Zo customer

Zo customer

Zuma on the mix

BASH NEH PHA থেকে আরও

সব দেখুনlogo