menu-iconlogo
huatong
huatong
abdul-d-one-chiza-dani-2-cover-image

Chiza Dani 2

Abdul D Onehuatong
nayzolhuatong
Liedtext
Aufnahmen
Chiza dani na (ohh)

Ya tarahani na (ah-haaha)

Wanda nake so, nake jin sa cikin raina

Na baka guri zauna (eh-yoyo)

Saurari kalamai na (ah-haaha)

Masu fitowa daga allo, allon zuci na

Ka dade kana burge ni (eh-yoyo)

Shiyasa ka kama ni (ah-haaha)

Gashi na kamu kullum batun ka a baki na

Chiza dani na

Oh, chiza dani na

Kai ka gyara ni

Kai ka saita ni

Kai ka chanja ni

Chiza dani na

Kai ka nuna ni

Aka gane ni

Har ake ji babu ya ni

Chiza dani na

Nagode, nagode

Nagode, nagode

Nagode, nagode maka chiza dani na

Chiza dani

Chiza dani

Na rayu da soyayyar ka ne a cikin raina

Ina jin dadin fadin hakan daga baki na

Komai zan maka ne, ina maka ne da son rai na

Har soyayyar ka ma ina yinta ne da karfi na

Shiyasa nake jin ka ne kamar rai na

Ko ciwo kake ina ji a cikin jikina

Yalale, yalale, yalale, yalale, yale, yale

Yalale, yalale, yalale

How mix baby

Mehr von Abdul D One

Alle sehenlogo