menu-iconlogo
huatong
huatong
dj-ab-hassada-cover-image

Hassada

Dj Abhuatong
nicolas.visonneauhuatong
Liedtext
Aufnahmen
It's on delicious baby

Ga wani matashi

Da ya taso da hops da dreams na zama wani abu a rayuwa

Kash! Amman sai dai

Rayuwa ta zo da kalubale

Ga wani rapper

Bai da koh sisi (muga)

WhatsApp da BBM ya dame mu da VC (tab)

Bai da aiki kullum yana gaban PC

Wai muzo mu kalla wasan shi (eh!)

Who is he? Gashi can

Wai DJ Ab, shin Dj ne? Eh toh maybe

Ya kasa shiga uni dan yana ta failing JAMB

Ya fake, ya karkace yana ta making jams

In kudi yake nema da maula yayi a hada mashi

Dan harkar rap a arewa babu inda zata kai shi

سالامؤالايكوم Barkan mu da warhaka

وَعَلَيْكُم ٱلسَّلَامُ Maza kai ne haka

Dan Allah dube shi

Yunwa duk tabi ta ci shi

Duba yanda yake faman zufa sai kace an bishi

Kunna man wakar shi inji mine yake fadi

Dan da alamu gayen nan fah zai riga rana fadi

Wabbab toh ai this is nonsense

Babu wanda zai saurari dumbness

Ni din nan fah a gani na ba inda za shi

In bai flop ba koh me kakeso dani zan ma shi

Toh shekaru sun ja

Amman Ab ya 'ki ya ja da baya

Ya saki wakoki da dama

Ya hadu da manyan mawaka da duniya ta sani

Da kuma manya-manyan mutane

Ya shahara a fagen rapping a Africa

Kuma ya tara miliyoyin ma biya, da masoya

Okay, yanzu dai yayi blow ba laifi ya dan samu kudi

Amman dai zasu kare in bai tunani da wuri

Abun na daure mun kai yadda kanwa ta ke son shi

Zata iya koh mene dan dai kawai ta gan shi

Haka ran nan muka je kallon sa ai kau mun sha gudu

Da ba enough security da koh sai mun sha bugu

Ance, "Ya sayi wata mota"

An shiga uku, minene zaiyi da motoci har guda uku?

Asara ce, kuma ma mai yayi tsada

Yo irin wannan motocin ai suna da arha

Duba kaga irin life din guy din nan ke affording

Wai shi ne cikin Pradon

Ah-ah, shi ne a Ford din

Dama ya rage ci dan duk ya zama chubby (ah toh)

Ya maida yawo ya zamar mai kamar hobby (Allah)

Allah sa dai yana taimaka ma su mommy

Tab! Koh duba mana bayayi ai kai ka bari

But it's okay, it's totally cool

Sai wani girman kai yakeyi dan yaga ya gama school

In ma yayi, in ma baiyi ba dukka yayi ma kansa

Koh minene zaiyi ni din nan ban taba son sa

Idan ba a son ka

Koh ruwa ka fada

Za a ce ka tada kura

Wani hassada ga mai rabo taki

Mehr von Dj Ab

Alle sehenlogo