Ayya ayya ayya zainab
Ayya ayya ayya zainab
Oh oh oo da soyayyarki kullum zuci ke bacci
Da soyayyarki raina kin cire kunci
Yarinya zainabu abu
Kin kwanta cikin ƙalbu
Yarinya zainabu abu, ′yan mata ki riƙe rabbu
Zainabu abu
Hmm zainabu abu
A hankalce a sirrance nake zancenki
A ingance a adalce nake labarin ki
Mafarki na kullum in nemo ki
Mafarki na kullum na kallon ki
Ko wajen zance zainabu tayi daban kauce
Yarinyar akwai kyawo gata farar diya macce
A randa ta amshi soyayya ranar saida nayi kwance
Akan dadi dan murna saida nayi kwance
Nai noma muje kiyo duk a cikin soyayya ne
Kome nace tayo zainab bata guje umarni na
Zainaba(zainab zainab zainab)
'Yan mata oh ooh oo oooo, ah aah aaaah, oo ooh(zainab zainab zainab)
Ba′a fiki suna ba'a fiki kyawo ba'a fiki iya langwazi ba
Hankali akwaiki ilimi gareka baki taba raina malami ba
Na leka cikin mata ke zan cewa ′yar gata
Zainab sannu matata, wata rana a gareki zan furta
In na bude ido do kinai mini gizo zo
Naga kinci ado do
Zainab yaki kizo zo
Taka sannu, juya sannu matso nan my danyi rawa
Abokiya aminiya a guna ki zama kawa(kawa kawa kawa)
Zainab zainab(′yan mata)
Zainab zainab(eyeh)
Zainab zainab(zainabu abu)
Zainab zainab zainab, akwai kauna in na raira ki tattaka
Ga 'yar budurwa ta wacce nake burin ta zama mata
Hajiya zainabu abu ′yan mata zainabu abu
Hajiya zainabu abu 'yan mata zainabu abu
Bana gangata kan abu na sauketa
Bana gangata kan abu na sauketa
Itace daya dai hakanan zan doka ta(zainabu abu)
Itace daya dai hakanan zan doka ta(zainabu abu)
In na bude ido(zainabu abu)
Kinai mini gizo(zainabu abu)
Heeee hayya hayya hayya tirrrr aha heeee