I was at the verge of losing it all
To darkness around me
When you shine your light
You called me by my name
Oh caring Daddy
Now I testify to how gracious you are oh loving Father
Yesu
You picked me from the gutter
And made my life a testament of your love
Yesu da ka sake hanuna
Da na lalace ooo
Da ka sake hanuna
Da na surkunce
Idan ba kai ba
Da na lalace
Idan ba kai ba
Da na lalace
Ya Yesu
Da ka sake hanuna oo
Da na surkunce oo
Da ka sake hanuna
Da na lalace
CHOIR CHORUS
Idan ba kai ba
Da na lalace
Idan ba kai ba
Da na lalace
Da ka sake hanuna
Da na surkunce
Da ka sake hanuna
Da na lalace
Wai da yaya ne zan yi
Idan ka share ni ya Yesu na
Da ban da mafita ba don ka riƙa ni ba Ubangiji na
Yesu mai ceto ka ce ce ni Nagode
Da ka sake hanuna da ban san yaya zan yi ba
Da ka bar ni
Da iya wata da na halaka
Da ka sake hanuna da ban san yaya zan yi ba
Da ba kai ba
Idan ba kai ba
Da na lalace
Idan ba kai ba
Da na lalace
Da ka sake hanuna
Da na surkunce
Da ka sake hanuna
Da na lalace
Idan ba kai ba
Da na lalace
Idan ba kai ba
Da na lalace
Da ka sake hanuna
Da na surkunce
Da ka sake hanuna
Da na lalace