menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-bullet-cover-image

Bullet

BASH NEH PHAhuatong
satradehuatong
Paroles
Enregistrements
Bash neh pha

Bash neh pha

Bash neh pha

Ji mana ku tsaya guys

Hahaha bullet

Zuma on the beat

Everyday new style, surutu kullum wai wani bai ji ba (what!)

Some people dem dey like me

Some people zasu che kai-kai baiyi ba

I dey rap my swag da kyau I dey sing o

I dey dance da kyau

Sai dai ba a iya ma dan adam

Kwarai ba a iya ma dan adam

A da nayi suka ce mun (bullet)

Sunan yaro nan (bullet)

A zaune muke basu (bullet)

A kwanche muke basu (bullet)

A tsugunne muke basu (bullet)

Mai yan mata suke so? (bullet)

Mai gayu suke so? (bullet)

A sa mana mai zafi (bullet)

Play am mana dj (bullet)

Bash neh pha

Magana hanji gwani ya tsate

Mai sauraro ya shafe ya tsotsai

Dalla dalla ko wace dan tsai

Ko ba bullet kau mun iya dutse

In ba mu yan kallo su watsa

Ga mai Hausa in haukata lotsai

Mawaka nawa irinku na matsai?

Tambayi Jos kafin nan in rantse

Zan fasa rap ka rabani da tsartse

Zan ci arewa in kwanta in runtse

Baiwa ta chika dolle ta batse bakin bullet mai pasa dutse

Jini fari kaman mata su tsotsai

Sarkin gobe na yau ya motse

Maganganu kuke so zan katsai

A kwance ko a tsugunne in datse

Bullet kalma gugan kalma dan adam ja bakin ka ga gimtse

Mai ma′ana zan bita in latsai

Serious song ba ihun banza saka ni baiwa na bi na ratse

And kuma Bash da BOC simple dolle kidan ku ta datsai

Mama ta ce min je ka gwada ko mi kai dari ka kama ka matse

With FKG a gefen dama mun iya ruwa ka bimu ka nitse

Tsotsai

Matsai

Batsai

Datse

Watse

Beat, beat mana dj (bullet)

A zaune muke basu (bullet)

A kwanche muke basu (bullet)

A sirkulai muke basu (bullet)

Mai yan mata suke so? (bullet)

Mai gayu suke so? (bullet)

A sa mana mai zafi (bullet)

Play am mana dj (bullet)

No one ever saw this coming is a new way

Nifa basu mai zafi nake to the fullest

Kauna ko ta ina har ban sani who hates

Ko nazo nayi late basu che mani is too late

Da kun ji sautin tayi dadi to mu ne

Daga yan mata sun gan mu sai su tsurai

Sorry baby wannan yaron doesn't do days

But I can do far with you in a cool place

Basu bullet daga farawa har tashi

Dan bindigana bai taba rasa harsashi

Aiki kawai bani an biya ni albarshi

Toh Barde ana ta mini alwashi

And my flows and all my songs have gone viral

Forget about the weather I′m young adult

Think of Mafia messing with the wrong father

Choose a life was coming out of gone viral

Sako daga BOC da Bash Neh Pha

Ga wuta kullum yaumin ko ba NEPA

So before this coolest zanyi back to ya maker

Tabbatar ka nemi gafara ya yafe ma

Haha ya yafe ma

Bash Neh Pha

Dan bullet mukeyi aradu

Ita nayi da na birge Sa'adu

In aka ce mune a dandali

A nan ne zaka rawan osondu

Dan mune da magana tari batun mu yafi ka auna da mudu

Yan kallo na sunfita all out

All family su tare da dudu

Mai sanya ya zuciyan yan mata

Samarin arewa da kudu

Sabon bullet AK bature

Wahala ya kare mun jurai

Yanzu da ance Bash Neh Pha

Sai shagali harda iyayye a turai

Mu ake sha kullum kamar iska mune a rediyan baba na zaure

Don suna san wa azin baki na

Kamar malam mai hada aure

Toh I dey rap, swag da kyau

Kamar angwaye da amarai

Mun iya mai da kida condem

Surutu wai wani baiji ba share (bullet)

Toh tutan arewa mun iya hausa da sauran yare

Randa nazo garin su ta dauka

Dan mama muka yi shi a tare

Mudu, aure, ture, zaure, chure, yare, share share

Bullet

Sunan yaro nan (bullet)

A zaune muke basu (bullet)

A kwanche muke basu (bullet)

A sirkulai muke basu (bullet)

Mai yan mata suke so? (bullet)

Mai gayu suke so? (bullet)

A sa mana mai zafi (bullet)

Play am mana dj (bullet)

Beat, beat mana dj (bullet)

Play am mana dj

Beat, beat mana dj (bullet)

Bullet (bullet)

Bullet (bullet)

Bullet (bullet)

Zuma on the beat

Davantage de BASH NEH PHA

Voir toutlogo

Vous Pourriez Aimer