menu-iconlogo
huatong
huatong
Lirik
Rekaman
So-soja Boy

Lilin Baba

M. Shareefi

Tawa, ta zarce ta su

Kyawo, suma tasan ta fisu

Wankan, shima su zo ta basu

Takun, yasha banban da nasu

Kalle ta ku ganta

Ni dai banda kamar ta

Ni zan aure ta

Indai zata aminta

Tawa

Tawa

Tawa (so)

Tawa

Tawa

Tawa

Da an nemi masoyin ki gani (tawa)

Sha'ani naki ko'ina ne zani (tawa)

Ki kaini ga dangin ki, ki nuna ni (tawa)

Ba makuwa

Ba makawa

Zanyi rawa in na aure ki

Ba natsuwa ranar rabuwar mu da ke

Ciwon soyayya ya kama ni

Bani da karfi a jiki ya kada ni

Da zarar kin zo shikenan na warke ni

Dole yabon gwani

Kin warkar da ni

Kece magani

Allah massa ni

Allah massa ni

Allah shine massa ni

(Sakwatawan Shehu)

Tawa, ta zarce ta su

Kyawo, suma tasan ta fisu

Wankan, shima su zo ta basu

Takun, yasha banban da nasu

Kalle ta ku ganta

Ni dai banda kamar ta

Ni zan aure ta

Indai zata aminta

Abinda ke ran ki

Shine yake rai na

Kinsan ina son ki

Ya wuce yadda kike sona

Har yau ban chanza ba

Ba zana gusa ba

Bazan sake ki ba

Bazan sauya ba

Zan zauna dake, koda baki da lafiya

Zan ta kula dake, sam bazan taba gajiya

Kin shiga ban fita, na kulle ki a zuciya ta (on top)

Tawa

Tawa (ai ta zarce ta su)

Tawa

Tawa (komai ta fisu)

Tawa

Kalle ta ku ganta

Ni dai banda kamar ta

Ni zan aure ta

Indai zata aminta

Selengkapnya dari Umar M. Shareef

Lihat semualogo