menu-iconlogo
huatong
huatong
abdul-d-one-dan-salona-cover-image

Dan Salona

Abdul D Onehuatong
nationadamhuatong
Testi
Registrazioni
Gani da dan salona, zanyi wa masoyiya

Wacce na zaba ta kore min duka damuwa ta

Gani da dan salona, zanyi wa masoyi na

Wanda na zaba ya kore min duka damuwa ta

Kyan tafiya a dawo, yau gani na dawo gun ki ki tarbe ni

A kan ki nake ta kai kawo, a silar hakan ne yan8mata sun ka zage ni

A da can ban iya so ba, yanzu gashi na koya domin in faranta miki taho ki dube ni

Kowa na da rana, wanda ya soka ka so shi hakane tunani na

Ko an bakanta mini, na tuna da kai nawa sai naji sanyi cikin rai na

Gani da ado na bullo, don kai na cillo karda ku ja da ikon Allah shi ya hada mu

Ni ban neman suna

Na tsaya matsayi na

Haka Allah yaso gani na

Tare dake watarana

Zamu je aljannah

Haka shine fata na

Allah kaji tausayin mu

Ka rufa sirrin mu

Kar makiya su dame mu

Su hana ki rabe ni

Ko an saba sai an jure, haka soyayyah take mun ji

Ko an daure sai an jure, haka tarayya take mun ji

Kai na saka a zuci ka tare, nayi murna za muyi aure

Nayi sa'ar zabe zan more, can a gidan aure

Babu fada ga dan koyo, in har yana koyo

Girma zai taba malam har wataran ya samo

Gani da dan salona, zanyi wa masoyiya

Wacce na zaba ta kore min duka damuwa ta

Gani da dan salona, zanyi wa masoyi na

Wanda na zaba ya kore min duka damuwa ta

Altro da Abdul D One

Guarda Tuttologo