Allah ban akan in ankare
Maysaloli su warware
Zunubanmu a kankare
Kada account ya sankare
Fanbase zai qara size
Cele har a paradise
Ya Allah kasa in naje shopping
Kada a ganni a qaea price
Allah buda muma mu huta
Ameen summa summa
Wuridi nai kan darduma
Na dan yo sipping ruwa a buta
Bara in muku sadda sadda
Kulli yaumin miyatti Allah
Li ilafi quraishi
Aniyar kuwa ta bishi
Work work work work work work work
Ku tashi
Work work work work work work work
Ku tashi
Ehh ai ai mungode
Eh eh eh eh ehhh
Allah rabamu da talauci
Allah qara mana jindadin
Ya qara budr hanyar kudaden
Muci gaba da gina gidajen
Allah sa in zama president
Villa ya zama resident
Corupption babu
Wutanmu a bamu
I go hamma today today
Nai kudi na shallake
Babes su bini kamar kare
Duk maqiyanmu su haukace
Wani baya so yace
Dan zan sayi
Toh Allah yasa kar ya fito
Qafan golf dinshi ta wargaje
Work work work work work work work
Ku tashi
Work work work work work work work
Ku tashi
Ehh ai ai mungode
Eh eh eh eh ehhh
Allah sa in zama alhaji
Every yeae na fasa hajji
Na dinga ja ma babes aji
Ina zama guru cikin aji
Mama ta sa mun albarka
Cikin haters in Barka
Injin marsandi ya koka
Kamfanin dangote kudi in narka
Allah bamu mu gwangwaje
Mu kashe kudi mu bararraje
Muci mu qoshi mu babbaje
Duk sati qasar waje
Arewa tamu ce
Ya Allah ka ban mace
Siririya fara yar boko koda yar kasu ce
Work work work work work work work
Ku tashi
Work work work work work work work
Ku tashi
Ehh ai ai mungode
Eh eh eh eh ehhh
Allah ban biliyan uku
Duk inbi in raba muku
In auri mata uku
Maqiyanmu a kurkuku
Show zai rikirkice
Maqiyanmu su birkice
Su taka throttle din mota su sha ko birki ce
Allah ka bani ariziqi
Nai kudi na ja jiki
Motoci na dari
Inyi aure musha biki
Allah zai kare mu
Corona zai qyale mu
Allah sa kar su sa musu
Campaign su ci su share mu
Work work work work work work work
Ku tashi
Work work work work work work work
Ku tashi
Ehh ai ai mungode
Eh eh eh eh ehhh
Eh eh eh eh ehhh