menu-iconlogo
huatong
huatong
umar-m-shareef-asiya-cover-image

Asiya

Umar M. Shareefhuatong
Caricato da brazieyos
Yar budurwa ta, yar budurwa ta

Yar budurwa ta

Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya

Ko cikin birni aka bincika za 'a sha nema

Ka'idojin so dukka kin cika tunda kin girma

Ko 'a tarihi aka waiwaya sunanki na nan ma

Ta dabban che ke, Asiya zan kula ki kamar marainiya

Da kin fito an gama

Ganin ki yasa na kiddima

Soyayya ance ruwan zuma

Ki bani in sha 'a korama

Gani ki ban dama

Dan yabo girma

Gani ki ban dama

Asiya dan nayo girma 'a zuciya

Har cikin birnin garin mu kece kike haske

Kwalliya, tsafta da natsuwa babu tamkar ke

Kinga kin fito gayu ta ko ina ke suke leqe

Ke ake da biki, azo aga tunda kin zamto zinariya

In kaga nayi ado na chaba kwalliya, na yi shi ne dan Asiya

In kaga walwala 'a fuska ta dariya waye silla, Asiya

Soyayya che muke bil haqi da gaskiya tundaga kokon zuciya

Rana ta aure Allah ya kaimu inzama nine angon Asiya

Ni wai yaushe mafarki na zaya zama gaske

Ni wai yaushe tunani na zaya zama gaske

Bani san wata ya mace sai ke

Ni banga duk kyawun mace sai ke

Bani boye ma, 'a ko ina nine na Asiya

Yar budurwa ta, yar budurwa ta

Yar budurwa ta

Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya

Registrazioni

Potrebbe piacerti

Visualizza altrologo

Playlist Correlate

Visualizza altrologo