menu-iconlogo
huatong
huatong
umar-m-shareef-maryama-cover-image

Maryama

Umar M. Shareefhuatong
osruiosruihuatong
Testi
Registrazioni
Ina kike masoyiya?

Na duba gabas ban gan ki ba

Na duba arewa ban gan ki ba

Na je Kudu ban gan ki ba

Na je Yamma ban gan ki ba

Yeah, yeah, yeah

Oh yeah, yeah, yeah

Yaushe zaki zo?

Yaushe zaki zo?

Yaushe zaki? Zo masoyiya

Nayi soyayyah kala-kala, ammah banga ya naki ba

Naga yan mata iri-iri, a kyawu ba zasu fiki ba

Kalaman so kashi-kashi, banji salo irin naki ba

Kyawun halin ki ba′a fada, na baki hanya wuce gaba

Gata nan tafe (gata nan tafe)

Gata nan tafe (gata nan tafe)

Gata nan tafe masoyiyata

Gata nan tafe tana zuwa

Yeah

Oh ohh

Yeah, yeah

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Komai ka fada ban ga laifin ka ba

Tunda bata sa kayo fargaba

Soyayya sa'a ce ko ba haka ba

In ka samu ba dabarar ka ba

Rabbi ya baka nima bazai hana ni ba

Nasan tana da kyan hali bazan musa ka ba

Don ina gani kula da kai tasa gaba

Addu′a kullum nake maku juna ku burge

Don Allah karku yo sake mahassada ku basu kunya

Tarkon so ku tsallake

Yeah

Ah ah

Kin zama ni na zama ke

Komai idan zan yi dole sai dake

Ban cin abinci in babu ke

Nagode Allah da ya bani ke

Maryama, Maryama

Ta ita kwalliya (Maryama)

Maryama, Maryama

Mai kyau da dariya (Maryama)

Kin zamo, kin zamo, kin zamo ta daya

Komai kin iya

Kina da kunya

Kuma kin iya soyayyah

Yan mata, yan mata ku zo ku koya a gurin Maryama (fresh)

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Maryama zo

Maryama zo

Maryama zo masoyiya

Altro da Umar M. Shareef

Guarda Tuttologo