menu-iconlogo
huatong
huatong
abdul-d-one-shalelena-cover-image

Shalelena

Abdul D Onehuatong
ohnojohnhuatong
가사
기록
Zanyi yabo guda daya

Sanya a zuciya

Kyakkyawa guda daya

A kira sarauniya

Kyaun ta babu kwalliya

Sai dai tasa abu muriya

Allah baki kariya

Kyakkyawa masoyiya

Ita ce tafara kirarin ta ni

A dallilin ta nagane gwarzo ne ni

Daga ranar aka birna ni

Ko a unguwa da na fito ake gaida ni

Duk sanadin sanki ne

Ado sanadin sanki ne

Duk sanadin sanki ne

Na haura tudu da gangara

Sanadin sanki ne shalele

Sanadin sanki ne shalele

Sanadin sanki ne shalele

Sanadin sanki ne

Shalele na

Shalele na

Shalele na

Yar gata na har yau ba a kamo ki ba

Kyan halaya da dabi'u ba a kai naki ba

Duk waccha ta ce tafi ki ban gano ta ba

Ko labarin ta inaji bazan kyale ta ba

Wata ma taja kin ja batai nasara ba

Har yau ban sake jin dauriya ta ba

Dalla samari sun jaraba ba suyo dace ba

Ke ce dai kwallin kwal bazan yadda ba

Yanayi na farinciki in da ke bazan sauya ba

Yanayi na bakin ciki in da ke bazan zo gu ba

Alkhari Allah ne gami da ke bazai kauce ba

Tunda munga iyayye nasara baza na kiye ba

Cikin rayuwa ta kece damuwa ta

Kece kwalkwana ta

Dake zamu huta

Ina so ki manta

Da dukkan magauta

Ina godiya

Duk sanadin ki nasamu gata

Nai kuka rashi

Da haka Allah ya hukunta

In ba yanzu kin cike gurbin dai dai gwanata

Nayi jinkiri ya zama alkhari garai ni

Nayi jinkiri ya zama alkhari garai ni

Abdul D One의 다른 작품

모두 보기logo