menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-lafiya-lau-cover-image

Lafiya Lau

BASH NEH PHAhuatong
robertxwell2000huatong
가사
기록
Zuma on the beat

BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

Kuna lafiya

Ina fatan lafiya lau

Nace da zamu dage kowa ya dunga son kowa lafiya lau

Yanda nake son kudi, kudi ma yasoni lafiya lau

Inda ban sani ba, sai alheri ya jani lafiya lau

Nifa ban damu ba, kawai kowa ya samu lafiya lau

Baka son cigabana toh kazo ma ka kasheni lafiya lau

In nine mai rabo, ya Allah kabani lafiya lau

Tsaya mutanena Hello

Gaya masu lafiya

In sunce ma ya nake (lafiya lau)

Ina tayi (lafiya)

Kuma ci gaba nake (lafiya lau)

A duniya (lafiya)

Ina rokon lahira (lafiya lau)

Abinci mai (lafiya)

Kuma in samu sitira (lafiya lau)

Bari na dan dan ku gane lafiya lau

Lafiya, lafiya lau

Ku san ina lafiya lau

BASH NEH PHA

Ina tare da babyna

Ban sani ba ashe kashi ya matse ta

Tana ta zufa, tana ta zufa

Ta canja yanda ni nasanta

Tana rokon Allah taimake ta

Wai a dole fa kunya ce a ranta

Tana ji kaman kowa ya tsane ta

Nagane da matsala gareta

Ya zaiyu in samu maganinta

Lafiya ko sai na tambaye ta

Tace man wai abunda ya kamata

Mu tafi kawai komai ya isheta

Akwai abunda yake tada hankalinta

Tace kashi kar nazo na kita

Bata sani ba a kashi sai in bita

Dan mama kice ki fada man komai kar ki ban akofa

Gaya masu lafiya

In sunce ma ya nake (lafiya lau)

Ina tayi (lafiya)

Kuma ci gaba nake (lafiya lau)

A duniya (lafiya)

Ina rokon lahira (lafiya lau)

Abinci mai (lafiya)

Kuma in samu sitira (lafiya lau)

Bari na dan dan ku gane lafiya lau

Lafiya, lafiya kau

Ku san ina nan lafiya lau

Lafiya lau

Lafiya lau

Zuma on the beat

BASH NEH PHA의 다른 작품

모두 보기logo