menu-iconlogo
huatong
huatong
가사
기록
Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

Ha-aa ah-hh-hh

Mai kula da mata namiji

Mai kula da mata

Zuma on the beat

Allah ka ba maza su duba mata

Ina nufin su kula da mata

Allah bawa maza su dinga bawa mata

Ina nufin mace a dinga lalabata

Allah ba maza sun dinga kwashe mata

Ina nufin su dinga aure mata

Batu daga karkashin zuciyata

Ta mace ta hau saman dukiya ta

Taci taci albarkacin Mama ta

Ta mace mama ta

Ta mace ki huta miji ya nema

Yazo kici karki damu

Mazaje ku bar 'yan mata su huta

Ku dinga basu ku karku damu

Ta mace da kwalliya mace da tsabta

Wallahi 'yan mata kar ku damu

Ku dai ku sha shayi ku sha butter

Kullum ku juya madara a kamu

Sunan me iya kula da mata (namiji!)

Mai hidima wa mata (namiji!)

Wanda zai auri 'ya ta (namiji!)

Ku dage mata suce ma (namiji!)

Ji (namiji!)

Ji ji ka ji

Bash Neh Pha

Ha-hh-hh-hh-hh-ah

Mama dama ina so ne nima na amsa suna ango

Akwai 'yar budurwar da nake so ta dana wankan jego (jego)

Ayi-ayi a daura kafun shaidan ya bude sabon shago

Ina son ta dafa naman rago ta huta ta dinga juyi a bargo

Kulawa kowani mintin agogo

Kalaman so da guntu da dogo

Cefane in dinga ce, "Mata ungo"

A mazaje in zama mata kure bango (kure bango)

Kar ta kira mijinta da rago

Son mamana cikin kashi da bargo (bargo) ha-hh-hh-hh-hh-ah

Sunan me iya kula da mata (namiji!)

Mai hidima wa mata (namiji!)

Wanda zai auri 'ya ta (namiji!)

Ku dage mata suce ma (namiji!)

Ji (namiji!)

Ji ji ka ji (namiji!)

Namiji

Zuma on the beat

Namiji

BASH NEH PHA의 다른 작품

모두 보기logo