menu-iconlogo
huatong
huatong
가사
기록
Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Dani dake na shirya

Yaki a so, so

Amsa rike kifiya

Irita so, so

Jiho ta soke ni a zuciya

Domin so, so

Ba zanji haushi ba

Ba zanyi kuka ba

Hakan nake so

Nai arangama dake, cikin rayuwa

Kin shiga cikin jikina

Munyi shakuwa daba batun rabuwa

Na kiraki mallakina

Haka nima nazamo naki ne

Mu walwala cikin duniya

Nice mahadinka saurayina

Abada dakai nake son rayuwa

Koda rana ko acikin damuna

Ban gudunka zan tsayawa dukan ruwa

Na sanar dakai duka sirrukana

Babu wanda zaiji tunda ka adana

Kazama, kazama shelele

Guna kaine dan lele

Hanyar mu gudace ta bile

Damun shiga sanan an kulle

Dadi rayuwa, da masoyi shakuwa aure dauruwaa-ah

Mai kauda damuwa, kure kishin ruwa

Bani so muyi rabuwaa-aah

In bake?

In bake?

In bake yaya kenan?

In bake nazama tarihi

Abar batuna duniya

Gangar jikine ke ruhi

A tare muke tafiya

A kanki bani bidar sharhi

Nasan komai wanda zaki iya

Yarda dake nayi

Auren mu in anyi zamu more rayuwa

Kaine abin ambato, koda yaushe sai nayi

Dadi cikin kunnuwa, zance da baki in kayi

In karkare rayuwata dakai nake shirin inyi

Ina gani, sam ba yani

Kozo ku gan ni sarauniyar mata

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Yaki a soyayya

Umar M. Shareef의 다른 작품

모두 보기logo