menu-iconlogo
huatong
huatong
abdul-d-one-hello-cover-image

Hello

Abdul D Onehuatong
scootertatorhuatong
Lirik
Rakaman
Hi

Hello

Ah ya-ya-ya

Ni dake soyayya

Na riga na shirya

Bani kauce hanya

Ko ace in tsaya

Ki bani hanu in kara

Bani hanu in kama

Lokacin zuwa lokaci

Zana kai ki ki sha ki chi

Babu ke babu tsokachi

Ina da tabbachi

Muyi biyayya ga zamani

Akwai amana da ke dani

In babu ke ai babu ni, masoyiya

Ohoo ho ho oho

Ha-ha-ha

Umm

Ha-ha

Ba mai kawo suka garai ni kan kanka

Bani da tamkar ka

Rashin ka zanyi hauka

Da zuciya ta kashe ka

Ka sanya kauna ta daban

A tsakiyar kai na ka buga soyayya

Yazama ciwo ne, garin samu ne

Duk amini ne

A duniya, har lahira ina tare da kai

Ina tare da kai

Zan bayyana idan tanaji

Cuta taso ki min agaji

Dukkan fushin ki ni na guje

Taho garin ido na

Ba yaudara tsakani na da ke

Zo mu zagaya mu dan sha rake

Za na adana ki da na sake

Chan a zuciya

Ko waye in gaka zai janye

Rashin ka Allah kiyayye

Na kauce dukkan kawaye

Ah ah, kusa na taka

Kauna na shuka

Kusa na taka

Kauna na shuka

Kusa taka

Kauna shuka

Kusa na taka

Kauna na shuka

Kusa na taka

Kauna na shuka

Kusa na taka

Kauna na shuka

Hey

Hello

Lebih Daripada Abdul D One

Lihat semualogo