menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-dadi-cover-image

Dadi

BASH NEH PHAhuatong
nati209850huatong
Тексты
Записи
BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

Ehh

Ahh

Kaii

Ahh

Iiii

Iii

Ina so

Ina so

Ina so

Dadi

Wa yaki dadi?

Dadi

Wa yaki dadi?

Amma tirr, tirr na zubar da mutunci naje kwadayin dadi

Ina nesa, idan da mutunci ku kaini garin dadi

Wallah, tallahi bawanda yaki dadi

Wallah, tallahi bawanda yaki dadi

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Bash neh pha

So nake na jini cikin dadi

Da na ci da na sha da na nishadi

Na ci kaza nabar tafashen yadi

Ina barci akan gado mai fadi

Lafiya da kudi suna man dadi

Ku gayawa makiyi na ya fadi

Makiya kuna ruwa kaman kwadi

Ina ci gaba dadi akan dadi

Na fito daga dadi zuwa dadi

Ina dariya dadi yakai dadi

Shi zubar da mutunci fa ba dadi

Ace babu mutunci, ina dadi?

Gardi kai dole na so dadi babana

Dadi

Dadi

Aiii dadi

Dadi

Mama da dadi mana

Dadi, dadi

Ai ba kamarki mama (dadi,dadi)

Dadi

Dadi

Dadi

Dadi

Dadi

Wa yaki dadi?

Dadi

Wa yaki dadi?

Amma tirr, tirr na zubar da mutunci naje kwadayin dadi

Garin dadi na ne sa

Idan da kudi je ka kaini garin dadi

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Mai abun dadi kawo, mara abun dadi koma

Еще от BASH NEH PHA

Смотреть всеlogo