menu-iconlogo
logo

Yesu Masoyina

logo
Тексты
Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Masoyi na masoyi na Mai ceto na mai ceto na

Yesu maijin adu'a kaika share hawaye

Yesu mai fansa kaine makiyayi na

Ya yesu ya yesu mai mulki mai mulki babu kamar ka

Ni bazanji tsoro ba kana tare dani

Ba zaka yashe niba ni bazanji tsoro ba

Kaine masoyi na bazaka yashe niba

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

There's a song in my heart for you

Today my father

There's a melody in my heart just for you

Today my father

Nothing else can satisfy

Only you can satisfy

You turn my night into day

You turn my morning to dancing

You mean more than life to me

My father I love you

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Masoyi na masoyi na Mai ceto na mai ceto na

Masoyi na masoyi na Mai ceto na mai ceto na

Masoyi na masoyi na Mai ceto na mai ceto na

Masoyi na masoyi na Mai ceto na mai ceto na

Ya yesu Ya Yesu Ya Yesu ba wanda zaya rabani dakai

Ya Yesu Ya Yesu Ya Yesu Ya Yesu ba wanda zaya

Rabani dakai

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Yesu masoyi na ba wanda zaya rabani dakai

Yesu Masoyina от Solomon Lange - Тексты & Каверы