menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-ba-daya-bane-cover-image

Ba Daya Bane

BASH NEH PHAhuatong
minughnelihuatong
เนื้อเพลง
บันทึก
Zuma on the beat

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

Ha-hh-hh-hh-hh-ah

Ba daya

Ba daya

Ai ba daya bane

Ba daya bane (ba daya bane)

Ko ka barni zan samu wani

Ba kai kadai bane (ba kai kadai bane)

Ba an haife mu daya bane (daya bane)

Abun danake zan cigaba

Koh ba kai ba damuwa bane

(Ba damuwa bane, munafuki)

Toh me kasani akaina kake bada labari

(Karya, karya)

Ina kake samun labari?

Duk abinda kaji a kaina

Ka dauke shi labari

Bari na baku labari

Ina nayi ne dai-dai abunda zan iya yi

Ba ruwana da iyayi

Dan iyayi

Kar kazo mun da iyayi

Masu iyayi

Suna fama da iyayi

Ku yita iyayi

Babu riba a iyayi

Bash Neh Pha

Ha-hh-hh-hh-hh-ah

Ni kadai zanyi abinda zai yiyu

Rai daya ne ba mai rai biyu

Sai da kudi abin siya zai siyu

Makiyi na iya fada maka I love you

Kai da kake kula da fuska biyu

Allah rabani da kai a cikin minti biyu

Inda nake nan ne arziki zai biyo

Wani iyayi abinda nake so zan sayo

Yan iyayin ku ni suke kwaikwaiyo

Sai nace in dai baka iya ba "ka tambayo"

Na fisu waiwaiya in waiwayo

Mama tace in tsaya kan sunkuyo

Ha-hh-hh-hh-hh-ah

Ba ruwana da iyayi

Dan iyayi

Kar kazo mun da iyayi

Masu iyayi

Suna fama da iyayi

Ku yita iyayi

Babu riba a iyayi

Ba daya bane (ba daya bane)

Ko ka barni zan samu wani

Ba kai kadai bane (Ba kai kadai bane)

Ba an haife mu daya bane (daya bane)

Abun danake zan cigaba

Koh ba kai ba damuwa bane

(Ba damuwa bane, munafuki)

Toh me kasani akaina kake bada labari

(Karya, karya)

Ina kake samun labari?

Duk abinda kaji a kaina

Ka dauke shi labari

Bari na baku labari

Zuma, on the beat

เพิ่มเติมจาก BASH NEH PHA

ดูทั้งหมดlogo