menu-iconlogo
huatong
huatong
umar-m-shareef-dan-hausa-cover-image

DAN HAUSA

Umar M. Shareefhuatong
อัปโหลดโดย mmontanez36
M. Shareefi

(Don Adah)

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi nazo (oyoyo-oyoyo)

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi nazo (aha)

Hula ta kube

Ga azurfa gobe

Asali na Yobe

Bani rawa da kebe

A cikin mata na Hausawa da akwai Asabe

In zaku je club zani je wasan dabe

Kudi ku kai su banki wuka ku saka kube

Sai dubu yayo dubu nan ake yin lalube

Everybody wants to join me

Alhaji aboki they used to call me

Allah continue to bless me

Maza da mata they want to touch me

From Arewa to the world

Daga na fito suke cewa

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi yazo (oyoyo-oyoyo)

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi nazo (aha)

Kura ture turmi

Turmi ture kura

Cikin Hausan na cira

Tantabara tara, kwai tara, ya tara

Zani gari tara babu jira

Na iya kirkira

Zanje karkara

Nayi wasan dara

Bani jira

Gwanda bala

Da bala'i, gwanda kunu

Da kunama

Daga dillin ta kanyi dillin

Haka ma dillin ta kanyi dillin

Yanda kaza ta kanyi kwai

Hakama kwan nan yakan yi kaza

Hausa ba dabo ba

Ki taho ina maraba

Koya bazan hana ba

Daga na fito suke cewa

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi yazo (oyoyo-oyoyo)

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi nazo (aha)

Dan Hausa-Hausa

Da yaren Hausa

A wasan Hausa

Ciki nayi nisa

Ali Nuhu suna

Ina wuni ina kwana

Cikin lafazi na

In nayi kuskure a gyara

Alfaharin mu hausaye

Sunyi kiran mu nanaye

Zan amsa ma kowa ye

Bani gudun shi kak waye

Nayi aron hannaye

Nazo gaishe ku sannu

Da zarar na fito nake so naji

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi yazo (oyoyo-oyoyo)

Ga dan Hausa

Hausa-Hausa

M. Shareefi nazo (aha)

Yar gala-gala

Muyi wasan yar gala-gala

Ojio-jio oh

O kalanjio oh

Oh-oh-oh-oh

Oh-oh-oh-oh

Oh-oh-oh-oh

บันทึก

อาจถูกใจคุณ

ดูเพิ่มเติมlogo

เพลย์ลิสต์ที่เกี่ยวข้อง

ดูเพิ่มเติมlogo