menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-shekaran-nan-cover-image

Shekaran Nan

BASH NEH PHAhuatong
ottogarydufhuatong
Şarkı Sözleri
Kayıtlar
Zuma record

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha

FKG

A shekaran nan

Shaidanu masu san suka faduwa ta shekarar nan

Auzubillahi

Zasu ji, zasu saurara cigabana shekarar nan

Bi izinillahi

Gulma sa ido hassada ta karai shekarar nan

Subhanalilahi

Sabo shekara sabon walwala sabo da kudi kamar ruwan alwala dan wasu shekarar nan zasu kulla

Wa iya zubillahi

Talauchi kyale ni (Amin)

Arziki ka kama ni (Amin)

Yaddda Allah ya duba ni (nagode)

Alhamdulilahi

Toh gaya masu sun san mai sabon shekara ya zago

Sabo zan sa tsohon mai

Sabon shekara ya zago

Allah ya yarda ku din mi

Sabon shekara ya zago

Sai chigaba chi bayan mai?

Sabon shekara ya zago

Enemy duba agogo

Sabon shekara ya zago

Bash Neh Pha

Ina so gini banki

Kuma fa sannan ina son in mata mulki

A shekarar nan

Tallaka ya daina wanki

Gwamnoni su zama mana masu girki

A shekarar nan

President yai min tuki

In samu kudi in boye su a tanki

A shekarar nan

Ina so in saya doki

Hausa rap kuma in zama mata sarki (a shekarar nan)

Gwamnati an daina yaki sai dai yanzu muna rokon mu samu sauki

A shekarar nan

Dan mama yai maku mulki

Barayin kasar ku su koma jika kwaki

A shekarar nan

Ku zabe ni kuga aiki a gonakin ku kudi zaku koma shuki

A shekarar nan

President yai maku wakoki

Kuma ya dinga zuba maku aiki

A shekarar nan

Zan kara kudin sadaki

Dan yan mata su dinga man maki

A shekarar nan

Bash Neh Pha president

Bash Neh Pha president

Shekaran nan

Eh!

FKG

Sabon shekara sabon walwala

Sabo da kudi kamar ruwan alwala

Dan wasu shekarar nan zasu kulla

Auzubillahi

Bi izinillahi

Subhanalillahi

Eh!

Zuma on the beat

Alhamdulilahi

BASH NEH PHA'dan Daha Fazlası

Tümünü Görlogo