menu-iconlogo
huatong
huatong
بول
ریکارڈنگز
BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

BASH NEH PHA

Zo Kano

Kano

Kano

Zo Kano

Kar ka damu da zuwa Dubai

In kana so ne ka dauka hoto (zo Kano)

Kana so ka samu mata, wanda akanta akwai karatu (zo Kano)

Kana son cin kudi? rike kudi kashe kudi babu hutu (zo Kano)

Kano na da komai, mai son ya samu biyan bukatu (zo Kano)

Eh, Kano

Eh din nace "Kano"

Mahaushinka dama bakincikinka (Kano an fika)

Da me kazo? ko da alheri kazo (a Kano an fika)

Me kazo? ko da sharri kazo (a Kano an fika)

Ka san Kano? Kaje ka tambayi topboy (Kano)

Ehh, Ina zakuje? (Kano)

Ke da kai ina zaku je? (Kano)

Ta dabo tumbin giwaa (Kano)

BASH NEH PHA

Wanda yace ba'a fika ba a Kano mutumina mari mayaudari

Don in kaga talaka a Kano kayi gaba zakaga attajiri

In kana saka wando daya a Kano akwai mai saka wando dari

Kuma kaga a Kano tsoho ya aure budurwa ta bar saurayi

Duk mai son sana'a in dai a Kano ne ba'a rasa me za'ayi

Kuma suna gaye kowane wanka in ya fito zasuyi

Ga Kano da mata kowace kala duk kwadayin saurayi

In kana Kano zakayi kudi da ikon Allah ba tsautsayi

A Kano ake wasan motan kudi kuma agama ba layi

A Kano ko da me kazo an fika koda mugunta ko da tausayi

In ka tambayi topboys wakan Kano yace man inyi

Dan mama in dai nazo Kano ko tabbas ayi

Zo Kano

Kar ka damu da zuwa Dubai

In kana so ne ka dauka hoto (zo Kano)

Kana so ka samu mata, wanda akanta akwai karatu (zo Kano)

Kana son cin kudi? rike kudi kashe kudi babu hutu (zo Kano)

Kano na da komai, mai son ya samu biyan bukatu (zo Kano)

Eh, Kano

Eh din nace "Kano"

Mahaushinka dama bakincikinka (Kano an fika)

Da me kazo? ko da alheri kazo (a Kano an fika)

Me kazo? ko da sharri kazo (a Kano an fika)

Ka san Kano? Kaje ka tambayi topboy (Kano)

Ehh, Ina zakuje? (Kano)

Ke da kai, ina zaku je? (Kano)

Ta dabo tumbin giwaa (Kano)

Zo Kano

Zo Kano

Zo Kano

Zuma on the beat

BASH NEH PHA کے مزید گانے

تمام دیکھیںlogo