menu-iconlogo
huatong
huatong
Liedtext
Aufnahmen
Fanan

Kaunarki cikin zuciyaaa

Ki ban

Soyayya nazo ki ban

Ni fanan

Farin cikin zuciyaaa

Ta kai kaban

Soyayya kai ne kaban

Ohh ohh ohh

Fanan Fanan Fanan Fanan Fanan

Na baki kaina tuni

Yadda zakiyi dani

A gunki bana gani

Aibu

Gareni ke magani

Sula ta warkar dani

Allahu ne masani

Gaibu

Ga wata bakuwa

Wacce zan ba ruwa

Ke ka daice kawa

Yar uwa

Masoyiya

Mai cire min damuwa

Fanan

Kaunarki cikin zuciyaaa ki ban

Soyayya nazo ki ban

Tunda kai nasa a gaba

Bani babu fargaba

Yaki bazai ci ni ba

Bazan gujeka ba

Dan ban gano kamar ka ba

Ko da akwai bazani je ba

Ni fanan

Farin cikin zuciyaaa

Ta kaban

Soyayya kai ne kaban

Ohh ohh ohh

Fanan Fanan Fanan Fanan Fanan Fanan Fanan

Zanyi dake koh a ina

A ganni dake ba magana

Hirar mu dake in na tuna

Sai inji na fara tsuma

Domin kyau halinki

Domin kyau surar ki

Domin kiyau tafiyar ki

Kin fuskarki na dada sonki

Yarta yar albarka ce

Cikin dubu na tattance

Samunki babbar sa′a ce

Mehr von Umar M. Shareef

Alle sehenlogo