menu-iconlogo
huatong
huatong
umar-m-shareef-alaka-cover-image

Alaka

Umar M. Shareefhuatong
monigenia54huatong
Lirik
Rekaman
Alaka ce ta hada ni dake

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Alaka ce ta hada ni da kai

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Zuciya ta ce zan baki aro-aro

Kar kuzo yan mata kun makaro, karo

Babu ko sisi koh babu taro-taro

A cikin rai kauna na bijiro

Ni ke zan sanya daki

Kudi in bada sadaki

Auren mu a daura shikenan

Alaka ce ta hada ni da kai

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Da idanu banga kamar ka ba ni-ni

Kalaman so kai sunyi gini-gini

A jikina sanka kashi da jini-jini

In ka ce, "Bakayi zana bani-bani"

Iri kuma kai ne taki

Dauke ni mun hau kan doki

Ka kai ni gidan so shikenan

Alaka ce ta hada ni da ke

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Alaka ce ta hada ni da kai

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Ki sani cikin murna sosai

Nima zan sa ki

Bishiyar ki ta so tayo rassai

Tayi daki-daki

Ganyen dake jiki da sassai

Koh ina sunan ki

Ni zan kare maki tattasai kar yazo sashenki

Ciki ba abun mamaki

Ba abunda bazanyi ba kanki

Dama na fada maki tun ran nan

Alaka ce ta hada ni da kai

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Soyayya ce

Nake zance

Nayo dace

Ku duba

A sirrin ce

Zan ririce

Ibada ce

So in anyi dan rabbah

Tillas inyi ma girki

Abinci in baka a baki

Idan munyi aure sa′in nan

Alaka ce ta hada ni dake

Soyayya ta hada mu

Yau gamu a kan dokin kauna

Yau gamu a kan dokin kauna

Selengkapnya dari Umar M. Shareef

Lihat semualogo

Kamu Mungkin Menyukai