menu-iconlogo
huatong
huatong
umar-m-shareef-basaja-cover-image

Basaja

Umar M. Shareefhuatong
nizamuddin12ahuatong
Lirik
Rekaman
Basaja

Basaja

Basaja

Na baki nau sirrin ki ban naki

Burin dake raina in aure ki

Da zuciya daya babu basaja

Na baka nau tunda kaban naka

Burin dake raina in aure ka

Da zuciya daya babu basaja

Na baki nau, zo ki bani soyayyah

Zan adana, ban barin ta kan hanya

Gwagwarmaya kan son ki na shirya

Dake nake so muyi tarayya

In dake, zuci bana yin jinya

In da kai, zuci bana yin jinya

Na yarda ni da kai babu basaja

Zancen da kayi shi na rike ya zam hujja

A rayuwata ka zamo haja

Zancen bakin ka ya zammin tamkar charger

Su suke tsumani in fice cikin danger

Ke sai ki sani in zamo kamar soja

Naso in boye son ki na kasa

Mai ya hana zan so kiban amsa

Hakikanin son ki zuci yayi nisa

Duk wanda ya ganki dole zai kyasa

Ko don hakoran ki haske kamar tasa

Zinariya kike a cikin mata

Na baki nau sirrin ki ban naki

Burin dake raina in aure ka

Da zuciya daya babu basaja

Jin naka wasa ne yanzu nawa zan fara

Meye hali naki fadi sam kada ki kara

Naga ne nufin ka so kake kayi mini dabara

Ko ban fadi ba sun sani tunda suna lura

Zancen ka koda yaushe in na saurara

Shike sani in zamo cikin murna

Sammako da nake a soyayyah nazo tun wuri

Dole kayi nasara don na sanka da hanzari

Na kasa motsawa tamkar kin sani da sasari

A son ka nayi damara komai za'a ce min ban bari

Gaskiyar soyayyah babu ta marmari

Muyi da zuciya daya babu basaja

Basaja

Basaja

Basaja

Selengkapnya dari Umar M. Shareef

Lihat semualogo