menu-iconlogo
logo

Mai Taimako Na (My Helper)

logo
Тексты
Ko cikin duhu

Ko cikin dare

Bazan ji tsoro ba

Mai Ceto

Oh ya Yesu Masoyi Na

Ko a Dutsen

Ko cikin kwari

Kana tare dani

Eh eh, Masoyi Na

Ko cikin Yaki

Ba Zaka yashe niba

Masoyi Na, Eh eh, Masoyi Na

Hai na kira Sunan Ka

You heard my voice

And You lifted my head

Eh eh, Masoyi Na

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji kunya ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji kunya ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Ko acikin duhu

Ko cikin Dare

Bazan ji tsoro ba

Eh eh, Masoyi Na

Ko cikin yaki

Ko cikin yunwa

Ba Zaka yashe niba

Ya Yesu, eh eh Masoyi Na

Kai ka zanshe ni

Daga aikin duhu

Masoyi Na

Ai Kai Ne mai fansa ta

Duk wanda ya kira Sunan Ka

Baza yaji kunya ba

Masoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Ba zan ji tsoro ba

Mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Kai Ne Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji kunya ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Mai Taimako Na, Mai Taimako Na

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji tsoro ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Bazan ji kunya ba

Mai Taimako Na, mai Taimako Na

Mai Taimako Na (My Helper) от Solomon Lange - Тексты & Каверы