menu-iconlogo
logo

Yesu Masoyina

logo
Тексты
Hu-hu-hu, hey-hey-hey, oh-ho, oh-oh-oh

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

O yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani

Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)

Yesu mai jin adu'a, kai ka share hawaye

Yesu mai fansa, kai ne makiyayi na

Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka

Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani

Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba

Kaine masoyi na, bazaka yashe niba

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

There's a song in my heart for you, today my Father

There's a melody in my heart just for you, today my Father

Nothing else can satisfy

Only you can satisfy

You turn my night into day

You turn my morning to dancing

You mean more than life to me

My Father I love You

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)

Ya Yesu ya Yesu ya Yesu hey (ba wanda zaya rabani dakai)

Ya Yesu ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai)