menu-iconlogo
huatong
huatong
bash-neh-pha-da-matsala-cover-image

Da Matsala

BASH NEH PHAhuatong
mazacmazachuatong
เนื้อเพลง
บันทึก
Bash neh pha

Bash neh pha

Bash neh pha

Am tired

I say am tired

Yau dole in tona asiri

Bash neh pha

Da safe na tashi aljihu na empty

Tsinanniya wai in siya mata kati

Ko da safe da kyar ne nasha tea

Sai sha biyu da yan wasu minti

Dazu akaina ma dauki cementy

Ina tsaki haka dai nabi titi

Ke kina gida sai dai kiji sauti

Ni ina hustle ina da parati

Rana ta kona ni gaki beauty

Nagane cutana ne kike saiti

Saida yamma ki kirani sweety

Ka siyo gasashen zakara luti

Ina son ganinka kar kazo empty

Abu mai tsada nake so da minti

Ka siyo da yawa zan ba su aunty

Kaji mai dogon baki kamar titi

Ka zo da wuri kar kazo da lati

Zataci banza zataci bati

Tanada wani kaninta Abbati

Zata turo man shi kowane sati

Kudin da zanba mama muje kanti

Tonon asirinki saida salati

In cigaba da kulaki (da matsala)

In kika karya jarina (da matsala)

Kin hana kula da mama (da matsala)

Kin sa ina ganin mata (da matsala)

Kullum ki dinga kirana (da matsala)

Ki hana yin arzikina (da matsala)

Kullum ki cinye kudina (da matsala)

In kanada babe lashe money (da matsala)

In kinada guy lashe money (da matsala)

Bash neh

Ni ta kalla ta kirani wai dan mako

Don itane nama garage sammako

Ta hana inyima yan uwa taimako

Zan siya mata dankali buhun bako

Karyane bataci kaza ba duk mako

Sai tace zataci zataci kidi ka binciko

Ta ce in siya mata anko kunji ko

Wai tana son canjin wayanta duk mako

Kece mai cin kudi sai nine dan dako

Ke kisa mai kyau sai ni ina saka tsunma ko

Masifan yau daban da na gobe ko

Ko banci ba haka natane zan riko

Ko bana so ma hakan dole zanyi ko

Dan in kasan yadda ni nake son ta kyau

In an taba ta ido na ya ciko

In tayi murmushi sai inji dadi ko

Kaii ya isa kinji ko

Kwana biyu da na rame har na ciko

Bani kadai ba da mama da kanne ko

Yanzun ki dawo kice in yafe ko

In cigaba da kulaki (da matsala)

In kika karya jarina (da matsala)

Kin hana kula da mama (da matsala)

Kin sa ina ganin mata (da matsala)

Kullum ki dinga kirana (da matsala)

Ki hana yin arzikina (da matsala)

Kullum ki cinye kudina (da matsala)

In kanada babe lashe money (da matsala)

In kinada guy lashe money (da matsala)

Bash neh

Ta cinye jarinya na ra cinye canji

Ta jefa aljihu na cikin keji

Labarin da sai a film ne nake ji

In nace babu wai sai tayi chaji

Ta maidani mai cin rogo da yaji

Ke kibar nan ma tsoronki nake ji

Kin ci rabonki yanzu ni bana ji

Na tona asiri duniya sun ji

เพิ่มเติมจาก BASH NEH PHA

ดูทั้งหมดlogo